May 18, 2024

malaman addini sunkoka akan abunda al,hassan ado doguwa yayi wanda kasan cewa a yanzu haka yakashe wani mutum wanda kuma malamai sun bayyana cewa.

dukkan wanda yakashe wani shima hukuncinsa kisane wanda kuma hakan yasa al’umma dadama yin martani akan wannan magana wanda kasan cewa andaina.

kashe mutum idan yayi kisa wanda a yanzu kafin kaga ankashe mutum akan laifin yayi kisa da wuya a wannan lokaci gaskiya sai muce innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *