June 20, 2024

Faifan Videon Yadda Matan Hausawa suke rawar batsa a sabuwar wakar luwai ta ado gwanja

Da kudi a ke neman kudi. Idan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.

Ambani labarin matan kauye, har bashin kayan mata su ke karba ranar kwanan su. Kuma a wajen mijin su ke samun kudi su biya bashin, harda riba. Ki na yar birni, ba kisan yadda zaki kula da kan ki ba, sai an kwace miji kice “hide my id”. Nabi “hide my id” da gudun tsiya🏃‍♂️

Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin amma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan amaryar mai yara 4. Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kuma ta na kula da kanta sosai. Babu boka, ba malam amma yadda ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.

Haka wata yar’gayun amarya t kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. Irin masu cewa idan ka gama ka tashe ni🙄

Indai zakiyi abinda ya dace, zakiga abinda ya dace a wajen mijin ki. Mafiya yawan maza su na son a kula da su ta bangaren da na zayyana.

Amfanin Man Ridi Ga Lafiyar Bil’adama:

Amfanin man ridi ga kiwon lafiyar dan-adam na da yawan gaske sai dai mutum ya ambaci iya wadanda Allah Ya sanar da shi, sakamakon yadda har yanzu ake gudanar da bincike kan magungunan da za a iya samu daga man ridi.

Daga cikin amfanin man ridi ga lafiyarmu har da inganta lafiya da karawa gashi kyau, haka nan ana amfani da man ridi wajen gyaran fata, man ridi na taimakawa wajen kara karfin kashi, da kula da lafiyar zuciya, baya ga amfani da man ridin da ake wajen rage damuwa. Har ila yau, man ridi na taimakawa wajen inganta lafiyar jarirai da kuma ba su kariya daga wasu cututtuka da sauran su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *