April 16, 2024
T

Ga Ado gwanja ga maimuna A Saudiya aikin umara , Allah ya daidaita tsakanin su

Shikkenan insha Allah ana tunanin wannan fadan da akeyi tsakanin wa’yannan mata da mijin yazo karshe saboda an tabbatar da cewa kowa acikin su yana kaunar juna kawai kaddara ce tasa aka rabu amma cikin ikon Allah komai zai zama labari za’a shirya adawa kamar da wanda ake ganin soyayyar zata haura ta da

A wannan haduwar babu wanda zaice ba haka bane domin kai kana ganinsu babu wanda zaice akwai wani abu wanda ya faru tsakaninsu a baya ku kalli wannan bidiyon domin shan mamaki akan sha’anin su

Yanzu kowa hankalinsa ya tashi inda ake musu fatan zasu iya dawowa su cigaba da harkokinsu Kamar yadda suke abaya tunda Allah ya hore musu yarinya kara itama hakan zaiyi mata dadi fiye da iyayen Allah dai ya haɗa kawunan wa’yannan mata da mijin dan an tabbatar suna kaunar juna har yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *