April 14, 2024

Bononza: Yadda Zaka Samun Kyautar Kadin 100 Zuwa Sama A Layinka Na MTN.

Assalam alikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai suna HausaTikTok. Com.Ng

A yau min zo muku da wata hanya da zaka samu katin waya na MTN daga 100 zuwa sama.

Wannan damar ta kebanta ne kawai ga masu amfani da layin MTN, wato masu MTN ne kawai za su samu damar cin wannan gajiyar.

Idan ba ku manta ba a kwanakin baya MTN Mono sun yi ta raba kyautar Airtime na 100 ga new users; wato sabbin wadanda suka yi register na Momo.

Yanzu haka ma sun dawo da wannan garabasa ta raba 100 idan ka bude MTN MoMo.

YADDA ZAKA SAMU KATIN

Da farko ka danna *671# za su ba ka damar kirkirar pin (lambobi) guda hudu, ka yi confirm. Kana gamawa za su turo maka message sun baka kyautar 100.

YADDA ZAKA MAIDA KUDIN ZUWA KATIN WAYA

Bayan sun maka message cewa sun baka katin 100 sai ka danna *671# za su nuno ma wasu menus sai ka shiga inda aka rubuta “Buy airtime/data” sai ka sayi airtime (kati) da naira 100 da suka turo maka.

Ka ga kenan za ka iya samun sama da 200 idan kana da layukan MTN sama da 2. Za ka iya yi da kowane layi inde MTN ne, sannan ka tura katin zuwa layin da ka ga dama.

Allah ya ba da sa a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *