May 18, 2024

Mawaki dauda kahutu rarara ya saka sabon shugaban kasa asiwaju bola ahmed tinubu rawa a cikin gidan gwamnati da aka gudanar da dinnner .

Hakan na zuwa bayan an rantsar da zababben shugaban kasa asiwaju bola ahmed tinubu aka hada zazzafar dinner ta farin cikin rantsuwa .

Allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *