June 20, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Gaskiya Rarara Ya Cika Butulu Yanzu-Yanzu Ya Yiwa Abba Gida Gida Sabuwar Waƙa Mai Taken Sai Abba Uban Tsula Gaskiya Dai Rarara Munafuki ne

Yanzu-Yanzu mukaci karo da wani Bidiyon wakar dauda Kahutu Rarara wanda yake yawo a kafafen sadarwa wanda a cikin wanda zaton yayiwa sabuwar gwamnan Kano wato Abba gidan.

GADAI BIDIYON

Dauda Kahutu wanda akafi sani da RARARA dai yana daya daga cikin manyan mawakar siyasa wanda musamman wakarsa tafi tasiri a bangaren jam’iyyar APC .

Sai dai tuni Rarara ya taya Abba gida-gida murna tare da alƙawarin Sabuwar wakar Abba ne a Kano.

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa; Dauda Kahutu Rarara ya taya Abba Kabir Yusuf murnan lashe zaben kano ta wayar Salula, inda yayi alkawarin sabuwar waka mai dan karen dadi mai taken: “Abban ne a Kano ni na wuce Abuja.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *