April 16, 2024

Masha Allah wani Bidiyon wata budurwa da take rubuta Al’Qur’ani daka ba tare da ta rubuta ba.Da yawa akan samu mata wanda suka haddace Al’Qur’ani amma ba a cika samun wanda suke zama su rubuta Al’Qur’ani ba da ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *