May 22, 2024

Najeriya: Yayin da wa’adin CBN ke kara gabatowa, ‘yan Najeriya na ci gaba da nuna damuwa game da halin da za su shiga kan samun sabbin kudi.

Hakazalika, wasu da dama na kokawa kan halin da bankuna ke jefa mutane na karancin kudade da kuma dogayen layuka da ake samu a bankuna.

CBN ya ce akwai kudi a banki, amma bankunan Najeriya na kasuwanci sun ki zuwa dauka don rabawa ‘yan kasar a kwanakin nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *