May 20, 2024

Hotunan Sallah na jaruma Halima atete tare da mijin ta da ta aura

Haleema atete ta bayyana hotunan ta na Sallah tare da mijin ta inda tayi rubutu kamar haka akan hotunanu “Muna yi wa kowa fatan alkhairi. Allah ya maimaita mana”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *