May 22, 2024

Ikon Allah kalli video yadda jarumin kannywood Adam a Zango Ya jinjinawa wani yaro daya juya wakarsa da yaransu

Ance ikon Allah baya karewa ako ina ana samun yara irin wa’yannan wanda basu da wani aiki sai tsabar basira da Allah subhanahu wata’ala ya basu babu wani abu wanda yake musu wahala komai Allah ya hore musu hikimarsa

Jarumin ya dade yana yiwa yara masu baiwar waka kyaututtuka ako ina yaje ya gansu yana kokarin yaga ya faranta musu

Sai gashi a wannan lokacin ma Allah ya hadashi wani yaro wanda shi kuma ba bahaushe ne amma yanajin wakar tasa har takai tsabar bibiyar mawakin yaron ta iya juya wakarsa da yarensa hakan kuma ya birge wannan mawakun domin har kyauta yayi masa

https://youtu.be/5GupAX__reo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *