May 26, 2024

Ikon Kalli Yadda wata Budurwa Tayi Sujjadar Godia Saboda Tayi waya da Aisha Humaira

Wata Budurwa kenan wacce take Matukar son fitacciyar Jarumar Kannywood aisha Humaira tayi Sujjadar Godia ga Allah bayan da tayi waya ta Jarumar.

Sayyada Sadiya Haruna Itace wacce ta wallafa Faifan Vedion a shafinta na Tiktok a yayinda Budurwa take murna harma ta kasa tashi tsaya saboda jin dadin faruwar hakan.

Kalli Cikakken vedion anan

https://youtu.be/76Bn1lp64HU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *