June 20, 2024

Ina Mai Godiya Ga Al’ummar Arewa Musamman Jihar Kanawa Bisa Yadda Suka Fito Suka Kada Mana Kuri’a Har Ta Kai Ga Mun Ci Kusan Kaso Dari Na Kujerun Takarkaru Daban-Daban Daga Jihar Kano, Cewar Sanata Kwankwaso.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Rabilu Musa Kwankwaso Baiyi Nasara ba a wanna zaɓen kamar Yadda a yanzu haka Mutane da yawa sun Fara Bayyana Cewa Magudi Akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *