June 20, 2024

Ina matukar alfahari da kai Baba” bidiyon Aisha Najamu tare da Mahaifin ta.

Fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Aisha Najamu wadda akafi sani da Aisha Izzar So.

Jarumar ta wallafa bidiyon ta tare da Mahaifin ta wanda take matukar alfahari dashi.

Tun bayan wani lokaci da jarumar ta wallafa hoton ta da Mahaifin nata a lokacin taje gida bikin kanwarta,mutane da dama sukayi mamakin ganin yadda yake kamar saurayi girma bai riske shi ba.

Mutane da dama bayan ta dora hoton nasu a cikin Bidiyo sunyi mishi addu’o’i sannan da fatan gamawa lafiya.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *