June 19, 2024

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN.

Wata mumunar gobara tayi sanadin rasuwar mutane hudu wansa syka hada mata da miji dakuma yaransu guda biyu.

Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta gobarar ta rutsa dasu ne a daren jiya inda allah ya karbi rayuwar su duk su hudun.

Lamarin ya baru ne a jihar Kaduna garin Zaria, An gunadan da jana’iza su a safiyar juma’a kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.

Muna rokon Allah yaji kansu yay masu rahama, Allah yas annabin rahama yasan da zuwan su ameen.

Shugaban hukumar yan kwan kwana ta kasa yayi magana an mutane su daina shiga da wuta cikin daki, Ya kuma ja hankalin mutane akan su ringa kasge duk wani abun na wuta wannada ba amfani zasi dashi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *