June 16, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un 😭 Allah Yayiwa Dr. Nuhu Muhd Sunusi Sarkin Dutse Rasuwa Allah Allah Ya Jikansa Da Rahama Yasa Mutuwar Hutuce, Allah Ya Yafe Masa Kuskure.

Gawar Me Martaba Sarki Zata Sauka Gobe A Filin Jirgin Saman Ƙasa Da Kasa Dake Dutse Jahar Jigawa Da Misalin Ƙarfe 10 Na Safe

Za’a Gudanar Da Jana’izarsa Da Misalin Ƙarfe 2 Na Rana A Masallacin Idi Na Dutse Dake Bye_Pass Wanda Yake Kallon Jami’ar Gwamnatin Tarayya Ta FUD.

Allah Ya Gafartawa Me Martaba Sarki, Ya Jadadda Rahama A Gareshi Yakai Haske Kabarinsa Ya Kula Da Bayansa Ya HaÉ—amu Da Shi A Gidan Aljanna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *