Innalillahi Allah Mai Iko; Yadda Rayuwar Wata Karamar Yarinya Ta Kare a Cikin Bahon Roba…

Duk mutum mai imani ya Kamata ace ya karan ta wannan labarin har karshe domin zai karo da Wani Abun.

Allah babu yadda Bayayi da bawan sa innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un wannan karamar yarinya ta kasance a yanzu haka tana nema addu’o inko.

Rahama Haruna ‘Yar asalin Jihar Kano dake Arewacin Nageriya wanda yake da shekaru goma sha tara 19 wanda labarin ta ya karade ko ina, tunda wani mai daukar hoto mai suna Sani maigatanga ya dauki hotunan ta.

An haifi Rahma Haruna tsakanin 1996 zuwa 1997 a Jihar Kano Najeriya tana da shekara shida kafafuwan Rahama da kuma hannayen ta suka daina girma.

Rahama ta kamu da Wata cuta da ba a san irinta ba wanda yasa tanakasa, bata iya yin ayyukan yau da kullun kamar tafiya, rarrafe ko ma sarrafa yawancin kayayyaki.

Leave a Comment