May 27, 2024

Innalillahi Ashe daman wannan abun shine ya faru da ladidi fage jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane.

Da yawa Suna magana Akan cewa ta rasu Inda a yanzu haka kuma sai aka ganta acikin film din AlaQa hakane ya Bawa mutane Mamaki.

A yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar menene ya faru da ladidi fage Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

https://youtu.be/JUQYgHuwnrE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *