May 18, 2024

an saki Chikakken Bidiyon Jana’izar Jarumin wacca aka gudanar kamar yadda shari’ar musulunci ya tanadar

kamal aboki ya kasanche mutumin kirki kamar yadda abokan aikin sa suke bayyanawa.

sannan ya samu shedar chewa baya fashin sallah akan lokachin ta jama’a muyiwa kamal aboki addua Allah yayi masa rahama in tamu tazo Allah ya sa muchika da imani.

Kalli Bidiyon 👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *