May 25, 2024

Yadda aka farmaki magoya bayan jam’iyyar NNPP a titin Zaria Kano, yayin da suke tafiya domin taro dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yau a Kwanar Dangora.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *