innalillahi Daddijo Ya zubar Da Mutunchin Sa Kalli Abin Ya Janyo Masa…

innalillahi Hakika wannan dattijon ya bawa mutane haushi da kuma takaichi matuka.

Ya janyowa kansa abubuwa da dama a gurin al’uma.

ganin yadda ya baza hotuna na bikin auren sa chikin salo na rashin kunya da kuma fitsara.

kamar yadda hotunan suka bazu a shafukan sada zumunta babu shakka wannan bakon lamari ya bawa mutane mamaki matuka.

wasu suna ganin cewa ya chi mutunchin tsufa da kuma furfura.

ya kamata ache duk wani dattijo da zeyi aure yayi abinda za’ayi koyi da shi ba ayi Allah wadai ba.

amma jama’a mene ra’ayinku dangane da wannan Abu.

sannan ku danna mana kararrawa a chan gefe

Leave a Comment