June 19, 2024

Yanzu yanzu muke samun wani labari dangane sa daraktan yakin Neman Zaɓen dan takarar shugaban kasar nigeria, Atiku Na Jihar Ribas Abiye Sekinbo Ya Tsallake Rijiya Da Baya.

Wasu yan bindiga daba asan ko suwaye ba sunkai mummunan farmaki akan daraktan yakin neman zaɓen Atiku abubakar na jihar Ribas Mr. Abiye Sekinbo Inda ya tsallake rijiya da baya baya a jihar lagos dake nigeria.

Yan bindigar daba asan ko suwaye ba sun farmaki mai taimakawa, alhaji atiku abubakar dan takarar shugaban kasar nigeria a yayin daya hallaci wani taron jam’iyyar (PDD) da aka gudanar a jihar ta lagos.

Tuni dai dan takarar shugaban kasar atiku abubakar ya bayar da sanarwar cewa ayi ha nzari, wurin gano mutanan da suka farmaki mai taimakawa jam’iyyar tasa dake jihar ta Rivers, domin hukunta su, dangane da wannan lamari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *