May 27, 2024

innalillahi Wa’inna ilaihirraju’un wannan Masifa da me tayi kama Yan kannywood Sun Fara Yin Abubuwan da ake Zargin sun wuche gonna da iri.

wayan Nan Hotunan sun Janyo cece kuce a shafilukan SADA zumunta inda kowa ke nuna rashin dachewa da wayan Nan Hotunan da Kuma film din da Ake Shirin farawa.

hakika Babu shakka mutane na ganin idan ba’a Dauki mataki ba irin wayan Nan Finafinan zasu fara samu gindin zama a kasar hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *