May 20, 2024

Innalillahi, Meyafaru da Jarumar Kannywood Momee Gombe Ne Domin Kuwa Ganin ta akan Keken Guragu Yayi Matukar Girgiza Masoyan ta.

Yanzu Muna Tafeda Gaskiya Akan Wannan Lamari Bayan Munyi Karoda Wannan Hotuna Bayan Mun bibiyi Wannan Lamari Mun Gano a Cikin Wani Film Ne Hakan Ya Faru Da Ita.

Wannan Kenan Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru da Jarumar Kannywood Momee Gombe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *