April 16, 2024

Wani bidiyo da jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa ya zama abun magana ga mutane saboda irin abubuwan da tayi cikinsa.Hakan yasa mutane suke ta tofa albarkacin bakinsu bayan faruwar wannan al’amari wanda mutane da dama suke cewa hakan sam bai dace ba.Wasu kuwa cewa suke basu ga wani abun aibu ba cikin wannan bidiyo kawai nishadi ne duk da cewa anga wasu daga cikin surorin jikinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *