Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un A duk Inda kaji wannan shine hukuncin da ya fi ko wanne dacewa da su, Shiga ku kalli Bidiyon…

A duk Inda kaje wannan shine hukuncin da ya fi ko wanne dacewa da su, Shiga ku kalli Bidiyon…

Babbar magana ana wata ga wata, Wannan rayuwa na wannan zamani se dai muce Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

Idan Kun lura da wannan zamani mutane sun fiya son zuciya Masu laifi sunyi yawa, Kai iya ma bayyanannun laifuffuka ma kenan kar ma azo kan wadan da Allah ya rufa wa Asiri domin

Dukkan mu masu laifuffuka ne a wannan duniya, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Gafarta Mana Zunuban Mu na zahiri da na badini da wanda muka sani har ma da wadanda bamu sani ba, Ameen.

https://youtu.be/OMqKDmTanGo

Leave a Comment