May 20, 2024

HASBUNALLAHU WA NI’MAIL WAKIL 😭😭 Dan Allah kusaya ku karanta 🙏

NEMAN TAIMAKO DA BAYIN ALLAH 😭😭

Don Allah mu taimaka mu ceto rayuwar wannan bawan Allah malam Abubakar imam yana fama da matsanancin kuraje a jikinsa yaje gurin likita domin ya duba lafiyarsa likitoci sunce sai an masa aiki an cire da masa magani kimanin kudi dubu 200k kuma bashi da hali kwanakin baya yayi noma ruwa ya cinye ko abinda zai ci bashi da, yana Jigawa a kauyen balago shine yake niman taimako ga al’ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama duk wanda Allah ya basa ya taimaka FISABILILLAH domin a samu a ceto rayuwarsa duk wanda ya taimakawa wani ko ya fitar da wani daga cikin kuncin rayuwar Allah zai gina masa gida a Aljanna koda da sharing zuwa groups mu taimaka.

dan allah inkagani kataimaka da addu’a sannan kayi share grouos 🤲🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *