May 22, 2024

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un wannan da kuke gani wata sabuwar amaryace da ta mutu ana saura kwana 2 daurin aurenta sanadiyar hatsari muna fatan allah ya jikanta ya kuma gafartamata intamu tazo allah yasa mucika da imani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *