May 18, 2024

INNANILLAHI WA’INNAH ILAIHI RAJI’UN

Hatsarin Mota Ya Rutsa Da Jikar Sheikh Dahiru Bauchi A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja.

…..Allah ya yiwa jikan Sheikh Dahiru Bauchi rasuwa Sayyada Aishatu yar Sayyadi Ibrahim.

Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin jikokin Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi RA ya ga Sayyadi Alhaji Ibrahim (Khadimul Faidah) sayyada Aishatu rasuwa sakamakon hatsarin mota daya rutsa dasu a hanyar Kaduna zuwa Abuja yau asabar 18/02/2023.

Muna mika sakon ta’aziyya ga Sheikh Dahiru Bauchi RA, da Khadimul Faidah Sayyadi Alhaji Ibrahim da sauran yan’uwa Musulmai masoya,

Allah ya jikan ta da rahma ya gafarta mata, Allah ya karbi shahadar ta. Amiin Yaa ALLAH

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzu Allah yayiwa jikar sheikh dahiru bauchi rasuwa….
http://www.rimikatsinanews.com.ng/2023/02/innalillahi-wainna-ilaihi-rajiun-yanzu.html

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *