June 17, 2024

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Akan Rasuwar Mahaifiyar jaruma Momee gombe.A yanzu haka mutane da yawa Sun Girgiza Da Wannan labarin kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya Jikanta da rahama.A yanzu haka muna fatan allah ya Jikanta da rahama kuma kasan cewa a yanzu haka Momee gombe ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood.Kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai kuma a yanzu haka tana da tarun masoya sosai.Kuci Gabada Kasancewa Damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *