June 14, 2024

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Ya Yiwa Jarumi Umar Malunfashi Rasuwa Wanda akafi sani da (Yakubu Kafi Gwamna)

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJrUN Allah yai maka rahma Baba Umar (Bankaura/Kafi Gwamna) Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin lyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana antar Kannywood.

Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service.

Allah Yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa.

Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani. Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *