May 27, 2024

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa

Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju.

Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *