June 17, 2024

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Wannan Baiwar Allah Me Suna Ummu Ibrahim rasuwa bayan Fama da Gajeriyar rashin lafiyar Kwana biyu a dakin Mijinta Allah Ya gafarta Mata.

Allah Yayiwa Ummu Ibrahìm Balarabé Goranyó Rasúwa Yaú Bayan Tayi Fama Da Wata Gajerúwar Rashìn Lafiyar kwana Bíyu A Gídan Míjínta .Anyi Mata Sallar Jana’iza Kamar Yanda Addinin Musulunci Ya Tanada Muna Róƙón Allah Ya Jiƙanta Da Rahamarsa. Amìn

A karshe Muma Muna mata Addu’a Allah Yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.DÁGA Real Buroshi Mawaka Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *