June 19, 2024

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyi Jana’izar Mutum 11 da Suka rasu Sanadiyyar Hadarin Mota A Hanyarsu ta Zuwa Kaduna.

Yadda Aka Yi Jana izar ‘Yan Mutum Sha Daya Da Safiyar Yau Na Litini, Wadanda Allah Yayiwa Rasuwa Sakamakon Hadarin Mota Daga Garin Dugabau Na Karamar Hukumar Kabo Zuwa Garin Kachia Na Jihar Kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *