June 19, 2024

Innalillahi Wainna Ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me Suna Hauwa’u Data Rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta. »

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wata Budurwa Kenan Me suna Hauwa’u data rasu Ana Saura Yan Kwanaki Kadan Aurenta.

Budurwar mai suna Hauwa’u adam ta kasance yar asalin jihar plateau, ce dake nigeria cikin local government din, Bokkos a cikin babban birnin jihar plateau state din.

Yanzu haka bai wuce saura kwana 10, ba ayi auren na hauwa’u allah yayi mata rasuwa dalilin hatsarin motar daya faru da ita allah yaji kan’ta da rahama allah yasa aljanna makoma tare damu baki daya.

Matashin da zai aureta mai suna Usman S. Fulani shine wanda ya bayar da wannan labarin na mutuwar matar da zai aura din domin neman adu’ar bayin allah agareta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *