May 27, 2024

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yaro dan Shekara 18 Ya Kashe dan uwansa ta hanyar daba Masa wuka.

Mun samu labarin Mutuwan Auwal Muhammad Baban Gida. wanda wani yaro ya kashe shi har lahira sanadiyar caka masa wu∆ôa da yayi abin ya faru ne ranar laraba 25-1-2023 da ta gabata.

Auwal Muhammad Baba gida Wanda Allah yayi masa rasuwa yau da daren nan sanadiyar daba masa wuka da wane yaro yayi masa da misalin karfe 8:00pm, a layin yankaji Jihar Nasarawa.

Nasarawa State Hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *