June 20, 2024

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u yanzu yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa wanda tashar Arewa24 ke haskawa.

Allah yayiwa Aminu Muhammad rasuwa mahaifin bitu a fim din dadin Kowa. Mun samu labarin rasuwar sa a wajen dan sa Al’amurran Aminu Muhammad.

An gudanar da jana’izar sa a gidan sa dake Kano kaman yadda addinin musulunci ya koyar muna fatan Allah yay masa Rahama Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *