innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Wasu mata sun shirya tsaf dan Auren junan su….

Wasu mata su ukku kenan da wata majiya ta tabbatar mana cewa suna gabda auren junasu.

Haka kuma majiyar ta kara da cewa suna yawan yin shigar musulmai amma ba musulmai bane, kuma ba harshen hausane a bakinsu ba.

Saidai majiyar data bamu ruhoton tsawon awa ukku muna kiran number amma bata shiga. Kuma muntura sako watsapp haryanzu ba,a bude ba.

Idan mungama tattara cikakken ruhotonsu da asalinsu zamu wallafa maku. Yanzu dai a fara shire saboda sako yaje har yankinsu domin samun cikakken bayani akansu.

Leave a Comment