Innalillahi- Yadda Ruwan Tiga Yaci Gonnaki Sama Da Dari Uku

Damuna baki mugunta haka Bahaushe yakewa damuna lakabi sai sai wannan damunar tazo da ruwa sosai da sosai wanda ya haddadsa ambaliyar ruwa a jahohin Arewa da dama Wanda ya jawo asararar rayuka da dukiya masu tarin yawa.

https://youtu.be/HRdt8yw28_o

A jahar kano ma an samu ambaliya kala kala wadda ta haddasa asarar dukiya da rayuka.

A garin tiga ma an samu ambaliyar ruwa da haddasa asarar amfanin gona me tarin yawa.

Kalli bideo din ambaliayr ruwa a Tiga.

Leave a Comment