June 19, 2024

Innanillahi jaruma rahama sadau ta saki wani dadiyonta wanda daga baya kuma abin ya dameta

Jarumar da kanta ta dora wannan bidiyon wanda kuma a halin yanzu abin yazo ya sameta saboda yadda mutane suka dinga magana akansa shine tazo ta cire daga bisani kuma sai nadama ta shiga wannan ba karamin tashin hankali bane ace mutum kafin yayi abu baya tunani sai kuma bayan yayi yazo yana mamaki wanda har nadama ta shiga kuma Allah subhanahu wata’ala bata son bawa Mai yawan nadama wanda a kullum yake kokwanto

Videon ba wani bidiyin wani abu bane Illa an ganta tare da wani namiji wanda yake wani abu kamar zai sumbaceta wannan shine abu mafi muni acikin wannan bidiyo kuma shine abinda ya janyo mata zagi a idon mutane

Yanzu haka dai wannan jarumar tayi nada wanda kuma duk abinda Mutum yayi matuƙar yayi nadama to Allah ma yana duban mutum balle mu yan adam ya kamata mu daina surutu murabu da ita tunda ta tuba

Allah ya yafe mana gaba daya ita kuma Allah yasa wannan shine na karshe daga shi bazata kara irin wannan abin ba saboda tana rage mata kima da mutumci a idon mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *