Iyaye: wannan itace babbar illar daku kawar tsaka nin yaran ku da samarin su shiga nan

Assalamu alaikum Jama’a.
Na lura da kyau tarbiyar yaranmu sai Kara zagwaslnyewa take, kuma tausayi a zukatan manyanmu sai nesa yake.
Lalle mu koyawa yaranmu tarbiyar da ta kamata, tunda muna da asali abin jinjinawa, to ya zamu bari ya lalace a hannunmu? Kamar yadda manyan gari da dattawa aka gadar musu da kyakkyawan jagoranci, me zai hana mu gyara?
Allah Ka dubi lamarin wannan al’umma abar tausayawa.

Leave a Comment