June 19, 2024

Jaruma Aina’u Ade Tayi Tofin Allah Tsine ga Wanda Suke Yada Cewa Tayi Rawa ta rashin dacewa.

Tsohuwar Jarumar Kannywood Aina’u Ade wacce akafi sani da laila tayi martani hade da tofin Allah tsine akan wanda suke yada labarin cewa tayi rawa ta rashin dacewa a kafafen sada Zumunta.

Hakan yasa Jarumar ta fito tayi tofin Allah tsine ga duk wanda yace tayi rawa ta rashin dacewa, ga vedion nan kamar haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *