May 18, 2024

An Marabci Jarumar Masana’antar kannywood Domin Dawowantawa ACikin harkar Fina-Finai Gadan-gadan___Zainab Indomie

An   Zainab Indomie Dawowanta Masana’antar kannywood Domin Dorawa A Cikin harkar Fina-Finai  

Ficeccen Jarumi mawaki kuma mai bada ummurni ya dawo da Zainab Indomie harkar film gadan-gadan. 

Jaruma Zainab Indomien ta kasance fitetciyace a cikin masana’antar kannywood kafun rashin lafiya ya risketa

Duk lokacin da za nuna Jarumai Mata da suka mawa masana’antar bauta da kokari Dole a sakota

Tun bayan rashin lafiyarta ta feche daga kannywood Sai gashi an dawo da ita gadan-gadan.

Amintecciya ta rawaito cewa Jarumi Adam A Zango ne wanda ya dawo da Zainab Indomie harkar Film tsundum tun bayan, rashin lafiyar da tai a baya wanda yai sanadiyyar ta barin harkar film

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *