May 18, 2024

Wasu Jaruman Kannywood Kenan wanda sukafi kowa Iya Acting irin na Yan daba Wanda lokaci daya zasu sauya Kakannin su izuwa yan daba.

Mutane da dama ma suna ganin cewa haka Rayuwar su take a zahirin gaskiya kamar irin Shuaibu lawan Kumurci Wanda tuntuni mutane haka suke kallonsa a matsayin dan daba ko wani me hali irin na banza.

Hakazalika Adam Abdullahi Adam wanda akafi sani da Abale shima mutane da dama suna ganin cewa dan daba ne saboda irin acting dinda yakeyi acikin Finafinai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *