May 27, 2024

Kalli Adadin Mata Shida (6) da Jarumi Adam Zango ya Aura a rayuwar shi

Fitaccen jarumi, darakta, dan rawa sannan kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam Zango wanda yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka dade suna taka rawar gani a Masana’antar Kannywood.

FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD S-A-W.

Shin kunsan salati ga Annabi MUHAMMAD S.A.W, umarnine na Allah ga dukkan Mai Imani

Salati ga Annabi S.A.W yana da falala mai tarin yawa ga kadan daga cikinta. .

Wanda yayiwa Annabi S.A.W salati guda daya, za’a rubuta masa kyakykyawan aiki guda goma, akankare masa laifuka guda goma, akuma daga darajarsa sau goma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *