May 18, 2024

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa da daku a wannan lokaci, Bidiyon wani saurayi da budurwa da suka ja ce-ce ku-ce a kafar sada zumunta.

Matashin mai suna Aliyu Adamu ya bayyana faifan Bidiyon nasa ne tare da budirwa tasa a saman wani duse suna sunbatar juna, lamarin daya jawo ce-ce ku-ce a manhajar TikTok.

Da yawa mutane dake amfani da wannan manhajar sun nuna rashin jin dadin su ga wannan saurayi, wasu kuma na ganin matashin bai komai ba, ya yin da wasu ke masa wa’azi.

Wasu daga cikin mutane da suka kalli wannan Bidiyon sunyi tsokaci acikin sa, Ga kadan daga cikin abubuwan da mutanen suke cewa.

maina Usman; Wato Shiyasa ka kaita bayan Dutse ko almuri.

Sakon wani matashi mai suna Abb isa yake cewa ya kamata kubi duniya a hankula kafin duniya ta bida ku.

Shi kuwa wani matashi mai suna Umar ya bayyana cewa matukar bai Aureta ba ya cuceta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *