May 27, 2024

yanzu yanzu videon shagalin bikin jaruman kannywood din wato zpreety yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu na wannan aure na jarumar kannywood din.

wanda kasan cewa a yanzu haka wannan jaruma wato zpreety tuni ankaita dakin mijinta wanda yakan yasa masoyanta farin cikin akan wannan aure da jarumar tayi.

babu shakka a wannan lokaci jaruman kannywood din sunayin aure batare da masoyansu sun saniba dakuma masana antar ta kannywood din yanzu yanzu Alhamdulillah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *