April 16, 2024

Abufa kullum kara girma yake akan sha’anin wannan jarumar wacce ake mata kallon wacce batajin magana domin yadda ake kallon tasha cuta abaya kamar wasu abubuwa zata dainaasu ta dawo hanyar Allah da Annabi amma kuma sai ma abinda ya karu domin yanzu ma take tashe

Jarumar harta shiga cikin sahun manyan jarumai daga dawowarta daga rashin sai gashi shahara tafi tada wanda ake hanin hakan kamar babbar nasara ce a wajen wannan jarumar saboda yanzu ne ma ta fara suna da kuma tashe acikin masana’antar kannywood.

Acikin wani bidiyo anganta tare da wani namiji suna wasa suna dariya kuma ana daukar su a hota daga gani kasan Akwai alamun soyayya a tsakanin domin yadda sukewa juna kallo da anishiwa cikin fara’a.

Ana zargin cin amana daga wajen jarumar yadda take yiwa wannan saurayin haka takewa saurayinta wanda duk duniya ta santa dashi wayo jarumi shamsu dan iya kowa yasan suna soyayya da juna amma kuma ga wani ya bullo.

Daman ance duk wanda zai yi soyayya da yar film yofa yasan dawa zai yi domin su kawai kudi sukafi bukata akan komai babbar kulawar da zaka basu itace kudi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *