Kalli Video jarumar data aure wani tsoho sun bayyana dalilinsu da kuma godiyar Allah

Kalli video jarumar data aure wani tsoho sun bayyana dalilinsu da kuma godiyar Allah

Wannan video ya bawa muate da yawa mamaki shin yadda yan wasan Hausa suka dauki duniya da zafi har za’a samu wata daga cikinsu da zata iya auran wani tsoho wannan abin dai yayi matuƙar Dada mutanen gari da kasa

Sai gashi duk da suritun da mutane sukeyi akansu wa’yannan mata da mijin sun fito cikin kafofin sada zumunta suna bayyana irin farin cikin da suke ciki sakamakon wannan aure da sukayi

Daman kuma wasu sun goyi bayan haka yayin da wasu kuma suka nuna rashin jin dadin haka amma daga yan uwanta yan Film kuwa babu wanda yace wani abu domin sunsan yadda soyayya take indai har ta kullu shikkenan Magana ta kare.

https://youtu.be/BD2oHOC9ZaE

Leave a Comment