May 18, 2024

Video Wani magidan daya kama matar sa da kawarta suna masa lalata a gida.

Turkashi Asirin wata matar Aure ya tonu yayin da mijinta ya kamata ido da ido ita ka kawarta suna masa lalata a cikin gida.

Lamarin ya faru ne a kasar gana cikin garin kumasi inda magidan cin ya bayyana yadda lamarin ya faru.

Labarin wannan magidanci ya bullo ne daga shafin twitter inda yay Allah wadai da matar tasa.

Ya fara da cewa matar tasa ya kwana biyu yana zarginta da hakan amma bai tabbatar ba sai a wannan karon.

Matar tawa tayi tunanin na fita ne batai zataon ina dakin saukar baki ba kawai na shigo naga wannan mumunan aikin suna yi.

Lamarin da ya dade abin yana masa ciwo a ransa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *