Kalli Wani Bidiyo Mai Ban Sha’awa Da Naziru Sarkin Waka Ke Tilawar Al-qur’ani

Kalli Wani Bidiyo Mai Ban Sha’awa Da Naziru Sarkin Waka Ke Tilawar Al-qur’ani

Wani bidiyo da Naziru Sarkin Waka yai yana tilawar Alqurani Maigirma ya dauki hankalin jama’a sosai saboda salon yadda yake karatun za kasan shi kwararre ne a fagen.

Ba kasafai za ka samu mutum da baiwa guda biyu ta kwarewa a fagen waka da kuma haddar Al-qur’ani ba. To shi Naziru Allah ya yi masa Wannan baiwar.

Leave a Comment